

Bankin duniya ya amince ayi amfani da dala miliyan dubu 1 da rabi wajen farfado da fannonin tattalin arzikin da suka durkushe sakamakon cutar corona a...
A karo na 2 Majalisar wakilan Najeriya ta neman gwamnatin tarayya da ta dakatar da shirin daukar ma’aikata dubu 774 a fadin kasarnan. Haka zalika majalisar...
Gwamnatin tarayya ta jaddada cewa daga ranar 30 ga watan da muke ciki na disamba za a rufe dukkan layukan wayoyin salular da ba’a yiwa rajista...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarnin rufe makarantun jihar bakiɗaya. Kwamishinan ilimi na jihar Sanusi Sa’idu Ƙiru ne ya sanar da hakan ga Freedom...
Gwamanatin jihar Kano ta nada shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Dan Agundi a matsayin shugaban kwamitin kula da hukumar kare hakkin masu sayen kayayyaki ta jihar....
Tsohon shugaban majalisar dokokin jihar Kano Abdul’aziz Garba Gafasa ya musanta rade-radin da ke yawo cewa, shi da wasu mambobin majalisar ‘ya’yan jam’iyyar APC guda goma...
Majalisar dattijai ta gayyaci ministan tsaro da manyan hafsoshin tsaron kasar nan da su gurfana gabanta don yin karin haske game da tabarbarewar harkokin tsaro a...
Hukumar kididdiga ta kasa NBS ta ce hauhawar farashin kayayyaki a watan jiya na Nuwamba ya kai kaso goma sha hudu da digo tamanin da tara....
Wasu mambobin majalisar wakilai guda biyu daga jam’iyyar PDP da APGA sun sauya sheka zuwa jam’iyyar APC a yau Talata. Ali Datti Yako wakilin kananan hukumomin...
Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ya sanya hannu kan dokar kasafin kudin badi ta 2021, da za’a kashe fiye da Niara biliyan 156. Muhammad...