

Hukumomi a jihar Zamfara sun tabbatar da kuɓutar da wasu ƴan mata 26 daga hannun ƴan bindiga. Mai magana da yawun gwamnan jihar Zailani Baffa ne...
Kotun Majistre da ke No-man’s-land a jihar Kanon Najeriya, ta saki fitacce mawakin nan Naziru Sarkin Waka, bayan ya shafe kwanaki biyu a tsare. Lauyan mawakin,...
Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta cafke wasu ‘yan mata masu kananan shekaru da ake zargi da yawon ta zubar. Tun da fari dai hukumar ta...
Al’ummar wasu unguwanni a nan birnin Kano sun yi haɗin gwiwa wajen sake sabinta kwalbatin da ta haɗa yankunansu. Unguwannin sun haɗar da Darma da Dukawa...
Dangin mawaƙi Nazir M. Ahmad sun ce akwai bita da ƙulli cikin ci gaban shari’arsa da hukumar tace finafinai ta Kano. Ɗan uwan mawaƙin Malam Aminu...
Rundunar ‘yan sanda jihar Kano ta kama wani mutum da ya kware wajen buga takardun daukar aiki na bogi. Mutumin mai suna Rabi’u Sani mazaunin karamar...
Kwalejin horar da tsaftar muhalli ta Jihar Kano , School of Hygiene , zata fara karatun hadaka na sauyin Dalibai da Malamai daga makarantar aikin lafiya...
Gwamnatin jihar Kano tace zata gyara titunan jihar Kano da suka lalace musamman ma sanadiyyar damuna. Manajan darakatan hukumar kula da gyaren titunan Idris Wada Sale...
Kwalejin horar da tsaftar muhalli ta Jihar Kano , School of Hygiene , zata fara karatun hadaka na sauyin Dalibai da Malamai daga makarantar aikin lafiya...