

Kungiyar da ke rajin tabbatar da daidaito da gaskiya a ayyukan gwamnati SERAP ta yi barazanar gurfanar da majalisun dokokin tarayyar kasar nan da kuma kungiyar...
Sifeto Janar na ‘yan sandan kasar nan Muhammed Adamu ya amince da yiwa wasu manyan jami’an rundunar sauyin wajen aiki. Hakan na cikin wata sanarwar ce...
Majalisar dattijai ta kalubalanci ministan yada labarai da raya al’adu Alhaji Lai Muhammed game da wasu ayyuka da ma’aikatarsa ta gudanar a cikin kasafin kudin bana....
A Karo na biyu cikin kwanaki biyu tsohon shugaban hukumar tattara haraji ta kasa Babatunde Fowler ya sake gurfana gaban hukumar yaki da cin hanci da...
Humumar shirya jarrabawar kammala sakandire ta NECO ta ce za a ci gaba da rubuta jarrabawar a ranar litinin mai zuwa 9 ga watan nuwamban da...
Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da gudanar da zagayen bikin Mauludi a faɗin jihar. Mai baiwa gwamna shawara kan yaɗa labarai Salihu Tanko Yakasai ne ya...
Kotun shari’ar musulunci mai lamba daya karkashin jagorancin mai sharia Abdullahi Halliru Kofar Na’isa ta fara sauraron shari’ar da wata mata ta shigar gabanta tana rokon...
Mai martaba sarkin Katagum Alhaji Umar Faroq na biyu ya sha alwashin ganin ɗorewar kyakkyawar alaƙar masarautar sa da al’ummar Kano. Sarkin ya bayyana hakan ne...
Al’ummar musulmi na gudanar da zanga-zangar nuna ƙyamar Faransa a birnin Kano. Masu zanga-zangar sun fara tattaki da misalin ƙarfe 12 na ranar Lahadi daga Unguwar...