

Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da bukukuwan sallah da za a gudanar a lokutan babbar sallah da ke gabatowa a kwanakin nan a wani mataki na...
Gwamnan jihar Ekiti Dr. Kayode Fayemi ya sanar da cewa ya kamu da cutar corona. Hakan na cikin wata sanarwar ce da gwamnan ya wallafa a...
Masu garkuwa da mutane sun saki Juwairiyya Murtala ‘yar ‘dan majalisar dokokin Kano mai wakiltar karamar hukumar Danbatta Murtala Musa Kore da aka sace. Jaridar intanet...
Gwamnatin jihar Kaduna ta bai wa masu sayar da dabbobi a bakin titunan jihar wa’adin awanni 24 kan su tashi daga wuraren da suke sana’ar. Hakan...
Cibiyar dakile bazuwar cutuka ta kasa NCDC ta sanar da samun karin mutum 576 dauke da cutar Covid-19 a ranar Talata, a jihohi 21 na kasar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta samu nasarar damke wasu gungun ‘yan fashi, dake bin mutane har gida da makamai suna kwace musu kudi da kuma...
Hukumar lura da cibiyoyin lafiya da asibitoci masu zaman kansu ta Kano PHIMA ta rufe wani dakin shan magani dake unguwar Rafin Dan Nana a yankin...
Kungiyar ‘yan tagwaye ta kasa dake nan jahar Kano wacce ake kira da Tagwe forum ta sha alwashin kawo karshen barace-barace da wasu iyayen ‘yan biyun...
A halin da ake cikin majalisar dattijai ta shiga ganawar sirri na gaggawa don tattauna sakamakon batun daukar ma’aikata aiki dari bakwai da saba’in da hudu...
Manyan ma’aikata 12 ne na hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC suka karbi takardar dakatarwa a jiya Litinin Da yawa daga cikin na...