Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Yadda aka samu karuwar masu dauke da cutar Corona a Najeriya

Published

on

Cibiyar daikile yaduuwar cututtuka ta kasa NCDC ta ce a jiya Talata an samu Karin masu dauke da cutar a kasar nan da aywan su ya kai dari biyu da casa’in da tara, yayin da mutum shida suka rasu a jiyan sanadiyyar cutar.

Hakan na cikin rahoton da NCDC ta wallafa a shafinta na Twitter.

NCDC ta ce a yanzu Najeriya nada adadin mutanen da suka kamu da cutar corona guda dubu hamsin da biyar da dari hudu da hamsin da shida, cikin gwaji da aka yiwa mutane dubu dari hudu da ashirin da shida da dari takwas da uku.

Cikin rahoton na NCDC ta ce a jiya Talata jihohi goma sha biyar ne suka samu Karin masu dauke da cutar ciki har da birnin tarayya Abuja.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!