

Kwamishiniyar ma’aikatar inganta rayuwar al’umma da raya karkara ta jihar Kaduna Hajiya Hafsat Baba ta ce shirin daukan ma’aikata dubu a kowace karamar hukuma da gwamnatin...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya aike wa majalisar dokoki ta jihar sunayen wasu mutane biyu domin tantance wa gabanin a nada su a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wani dan fashi a yankin karamar hukumar Dutse ta jihar Jigawa, wanda ake zargin yana da hannu dumu-dumu wajen...
Gwmanatin jihar Kano ta ce zuwa yanzu mutum 187 ne suka rage cikin masu jiyyar cutar Corona a jihar. Ma’aikatar lafiya ta Kano ta sanar a...
Cibiyar dakile bazuwar cutuka ta Najeriya NCDC ta ce mutum 11,828 sun warke daga cutar Corona a kasar. Hakan na kunshe ne cikin sanarwar da NCDC...
Mai marataba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya shawarci hukumomin asibitin kashi na Dala da su samar da wani sashi wanda zai rika tallafawa marasa...
Kungiyar masu sayar da magunguna a nan Kano ta ce, hukumomin dake yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi a Kano, na fuskantar karancin ma’aikata da kuma...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce an samu afkuwar wani hatsari a dai-dai gadar sama ta Aminu Dantata dake titin Murtala Muhammad a nan...
Hukumomin Lafiya a Jihar Jigawa sun tabbatar da cewa babu sauran mai cutar Corona a Jihar. Kwamishinan Lafiya kuma shugaban kwamatin dakile yaduwar cutar na Jihar...
Wannan dai shi ne zama na biyu tun bayan dawo daga zaman gida ko dokar kulle tun lokacin da aka samu bullar cutar Corona a jihar...