

Gamayyar kungiyoyin Ma’aikatan Man Fetur da na iskar Gas ta Najeriya sun yi barazanar shiga yajin aiki, a cikin wata wasika da suka aikewa ministan Man...
Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar ya ce an rufe daya daga cikin cibiyoyin killace masu fama da cutar korona dake fanisau, wadda ke dauke da...
Hukumar ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce kusan rabin ‘yan gudun hijira a fadin Duniya yara ne kanana. majalisar na bayyana hakan ne...
Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki ya bayyana cewa ya sauya sheka zuwa babbar jam’iyyar hamayya ta PDP. Godwin Obaseki ya bayyana hakan ne a shafinsa na...
Kungiyar masu fama da cutar sikila a Kano sun nemi gwamnati ta kafa dokar tilasta gwajin jini kafin aure. Kungiyar ta ce ta hakan ne za...
Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta ce Najeriya na gab da dakile cutar shan-inna, bayan da ta tattara bayanai game da halin da kasar ke ciki...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya musanta rade-radin da ake yadawa a kafafen sada zumunta cewa sirikinsa Abiola Ajimobi ya rasu. Mai taimakawa gwamnan Kano kan...
Gwamnatin Kano ta nemi kungiyar rajin yaki da cutar Corona ta Kano against Covid-19 initiative da ta rika sanya malamai cikin wadanda zata rika yiwa bita...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta saki shugaban hadakar kungiyoyin rajin kare Arewa, Nastura Ashir Sharif, a ranar Alhamis. A ranar Talata ne ‘yan sanda suka cafke...
Masanin harkokin tsaro a Najeriya kuma tsohon mataimakin sufeton ƴan sanda Muhammad Hadi Zarewa AIG mai ritaya (MNI), ya ce matsalar tsaro a Najeriya rashin kayan...