

Fadar shugaban kasa ta shirya ganawa tsakanin Shugaba Muhammadu Buhari da gwaman jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal kan kazamin harin da aka kai a daren ranar...
Gwamnatin Jihar Kogi ta musanta rahoton hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC cewa mutum biyu sun kamu da cutar Coronavirus a jihar. A ranar Larabar...
Babban limamin masallacin Alfurkan dake Alu Avenue a karamar hukumar Nasarawa, Dakta Bashir Aliyu Umar, ya ja hankalin mawadata da su rika tallafawa raunana a cikin...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da samun karin mutane 13 dauke da cutar Covid-19 a jihar a ranar Laraba. Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ce ta...
Hukumar dakile bazuwar cutuka ta kasa NCDC ta ce an samu karin mutane 389 dake dauke da cutar Covid-19 a sassa daban-daban na kasar nan. NCDC...
Hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa NCDC tace an samu bullar cutar Covid-19 a jihar Kogi. Cikin jadawalin wadanda suka kamu da cutar da NCDC ta...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-rufai ya kara tsawaita dokar kulle da zaman gida tsawon makonni biyu a jihar. Mataimakiyar gwamnan jihar Dakta Hadiza Sabuwa Balarabe...
‘Yan Kasuwa sun bukaci gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, da ya duba dokar kulle na zaman gida tare da bada dama ga ‘yan Kasuwannin...
Hukumomin a jahar Damagaram sun kaddamar da fara feshin maganin rigakafin Covid-19 a cikin makarantun boko A sadiyar Litinin dinnan ne shugaban kwamitin yaki da wannan...
Maimartaba Sarkin Alhaji Aminu Ado Bayero yayi kira ga al’ummar Kano da su kiyaye dangane da yanayin da ake ciki na annobar Covid-19 da ta janyo...