

Shugaban cibiyar wayar da kan al’umma da karfafa musu gwiwa kan zamantakewa malam Auwal Salisu ya ce rashin bin koyarwar addinin islama da bijirewa al’adun bahaushe...
Farashin gangar danyen mai na ci gaba da faduwa a kasuwannin duniya sakamakon sabanin da ke tsakanin kasashen Saudiya da Rasha da kuma bullar cutar Corona....
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya ce bullar cutar Corona ta kara kawo tabarbarewar tattalin arziki a kasa musamman a bangaren samar da danyan man fetur. Buhari...
An kammla yarjenjeniyar kan sauyawa tsohon Sarkin Kano malam Muhammadu Sunusi na II daga kauyen Loko zuwa karamar hukumar Awe a jihar Nasarawa. Tsohon shugaban ma’aikata...
A baya-bayan nan ne dai jagorancin kasuwar Sabon gari, ya samar da tsarin wutar lantarki da hasken rana na Solar a fadin kasuwar dan gujewa afkuwar...
Tsohuwar shugabar Kungiyar Lauyoyi mata ta kasa reshen jihar Kano Barrista Hussaina Aliyu tace har yanzu mata na cigaba da fuskantar matsalar cin zarafi a wajen...
Jami’an tsaro sun garkame fadar mai martaba sarki Kano Malam Muhammadu Sunusi na II biyo bayan tsige shi da gwamnatin Kano tayi a dazu. Wakilin mu...
Masanin tattalin arziki dake jami’ar Bayero Dr Bello Ado ya ce bullar cutar Corona ta shafi tattalin arzikin kasar nan, duba da yadda hada-hadar kasuwanci ta...
Majalisar zartaswa ta Kano ta amince da ware kudi da yawan su ya zarta naira miliyan 245 don fara biyan malaman jami’ar kimiyya da fasaha ta...
Gwamnatin tarayya zata kashe Biliyan Dari da Hamsin wajen yin aikin tituna arba’in da hudu na manyan hanyoyi a fadin kasar nan. Karamin ministan aiyyuka da...