

Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya roƙi Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya sake duba umarnin janye jami’an ‘yan sanda da ke kula da...
Ƙasashen ƙungiyar Alliance of Sahel States AES, wato Burkina Faso, Nijar da Mali sun buɗe bankin zuba jari da ci-gaba domin aiwatar da manyan ayyukan more...
Ƙungiyar E Health mai zaman kanta, ta yaye ɗalibai ɗari da ta koya wa ilimin harkokin fasahar zamani a kyauta ƙarƙashin makarantarta ta E Health Academy...
Wani jigo cikin tsaffin kansilolin jihar Kano da gwamna Abba Kabir Yusuf ya biyasu hakkokin su na sama da biliyan 8. Ya soki jagororin jami’iyyar APC...
Rundunar ’yan sandan Jihar Lagos ta kama mutane biyar bisa zargin yin garkuwa da wani matashi dan karɓar kuɗin fansa. A cikin sanarwar da mai magana...
Hukumar karbar korafi da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano PCACC, ta mayar da kudade wadanda ta kwato daga hannun mutanen da aka...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce, jihar Kano ce kan gaba cikin jihohin da suka fi yawan mutanan da suka kammala rijistar...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da biyan kuɗaɗen garatuti ga tsoffin kansiloli 1,371 da suka yi aiki a lokacin tsohuwar gwamnati a...
Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu, ya gana da shugabannin Kungiyar Kwadago ta kasa NLC a Fadar mulki ta Aso Villa da ke birnin tarayya Abuja a...
Shugaban matatar man fetur ta Dangote, Aliko Dangote, ya shigar da ƙorafi ga Hukumar ICPC mai yaki da cin hanci a Najeria yana zargin Shugaban Hukumar...