

Gwamnatin Jihar Kaduna ta ayyana ranar 24 ga watannan da mu ke ciki a matsayin ranar karshe da maniyyatan jihar za su kammala biyan kudin aikin...
Tsohon dan majalisar wakilai Sha’aban Ibrahim Sharada, ya shigar da kara a Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ya na neman a amince da shi a...
Kwamitin yakin neman zaɓen jam’iyyar APC ya nemi Peter Obi, tsohon gwamnan Anambra kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na NDC a 2027, da ya janye daga...
Gwamnatin Tarayya ta ce, ba ta da shirin yin ƙarin kuɗin wutar lantarki, duk da kalubalen da ke addabar fannin samar da wutar lantarki a kasar...
Ma’aikatar Ilimi ta Najeriya, ta sanar da yin watsi da ƙungiyar iyayen ɗaliban Unity Colleges tare da cewa, ƙungiyar ba ta wakiltar ƙungiyoyin iyaye da malamai...
Kamfanin Nestlé Milo tare da haɗin gwiwar tsohon Kyaftin din Ƙungiyar Ƙwallon Kafa ta Najeriya ta Super Eagles, Ahmed Musa, sun shirya gasar ƙwallon ƙafa ta...
Gwamnatin jihar Kano ta bayar da umarnin gina sabuwar cibiyar killace matasan da aka kama da laifukan Tu’ammali da miyagun ƙwayoyi da kuma aikata ayyukan Daba...
Hukumar kula da shara da tsaftar muhalli ta Kano, REMASAB, ta gudanar da aikin tsaftar muhalli a harabar Cibiyar horar da jami’an tsaro da ke ƙaramar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ana sa ran za ta fara faɗaɗa rarraba ruwan sha ga al’ummomin jihar cikin mako guda, yayin da ake kammala aikin...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta amince da ƙarin albashin ma’aikatan lafiya da kashi casa’in da biyar cikin ɗari. Sabon tsarin albashin ya fara aiki tun daga...