

Sabon ministan tsaro Janar Christopher Musa ya bukaci ilahirin ma’aikatan da ke karkashinsa masu kaki da fararen hula da su yi amfani da dukkanin matakan da...
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Godswill Akpabio ya shigar da Sanata Natasha Akpoti ƙara a kotu kan zargin ɓata masa suna yana mai neman ta biya shi...
Hukumar Rijistar Kamfanoni ta Najeriya CAC ta sanar da cewa daga ranar 1 ga Janairu 2026 za ta fara rufe dukkan masu gudanar da ayyukan POS...
Ma’aikatar Shari’a ta jihar Kano zargi jami’an yan sanda da kama tsohon shugaban hukumar yaki da rashawa ta jihar Barriester Muhyi Magaji Rimin Gado. ...
Mai martaba Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli, ya bukaci Mata masu juna biyu a fadin jihar Kaduna da su rika zuwa ganin likita don samun...
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ta yi nasarar shawo kan ɓarkewar cutar kwalara da ta addabi al’ummomi da dama a ƙananan hukumomi 14 na jihar. Wata...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta bukaci ‘yan kasuwa da su guji aje duk wani abu da zai iya haifar da tashin gobara a cikin...
Majalisar rabon tattalin arzikin kasa ta Najeriya ta amince da naira biliyan 100, domin gyaran cibiyoyin horas da ‘yan sanda da sauran hukumomin tsaro a faɗin...
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawan Dare ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2026 a gaban majalisar dokokin jihar. Kasafin da gwamnan ya gabatar dai ya haura...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, ya rantsar da Janar Christopher Musa a matsayin sabon ministan tsaro bayan amincewar majalisar Dattawa. An yi bikin rantsar da tsohon...