

Shugaban Najeriya Bola Tinubu, ya gana da Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, a Fadar Shugaban Ƙasar da ke babban bornin tarayya Abuja. Ganawar na zuwa...
Gwamnatin tarayya ta amince da dakatar da kafa sabbin jami’o’i, kwalejojin kimiyya da na ilimi na tarayya na tsawon shekaru bakwai Ministan Ilimi kasar nan, Dakta...
Shugaban Kamaru Paul Biya ya yi alƙawarin dawo da doka a ƙasar bayan tashin hankalin da aka samu bayan zabe. Bayyana Mista Biya a matsayin wanda...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta rarraba kayan zabe zuwa kananan hukumomi 21 na jihar Anambra, a kokarinta na fara shirin gudanar da...
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa Najeriya ta na rasa fiye da dala biliyan hamsin da shida a duk shekara sakamakon matsalar rashin abinci...
Hukumar kula tare da dakile cutuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC, ta tabbatar da mutuwar mutume 176 sakamakon cutar zazzaɓin Lassa a jihohi 21 cikin watanni...
A daran ranar Alhamis din makon nan ne Gobara ta tashin a gidan Mai na Al-Ihsan da ke kan titin Sharada, a Kano. Gobarar ta tashi...
Babban hafsan sojin saman Najeriya, Air Marshal Sunday Aneke, ya bayar da umarni ga kwamandojin da ke lura da jiragen yaƙi su tsananta hare-hare kan maɓoyar...
Gwamnatin Nariya ta ce jami’an tsaro sun samu nasarar kashe yan ta’adda 592 a jihar Borno daga watan Maris zuwa Nuwamban bana. Ministan yada labarai, Mohammed...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da dokoki guda biyu da suka shafi inganta harkokin lafiya a jihar, bayan da suka tsallake karatu na biyu. Dokar...