Hukumar kidaya ta kasa ta ce, har yanzu ba a kai ga fitar da ranar da za a fara kidayar jama’a a shekarar 2023 da muke...
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar, ya bukaci shugaban kasar Nijeriya Muhammadu Buhari da ya dauki matakan gaggawa na shawo kan wahalar da jama’a...
Gwamnatin Najeriya ta ce, za ta mutunta umarnin da Kotun Kolin kasar nan ta bayar na kara wa’adin daina amfani da tsofaffin takardun kudi na naira...
Wani bincike da hukumar lafiya ta duniya WHO ta gudanar ya gano cewa kaso saba’in da bakwai cikin dari na mata masu amfani da man sauya...
Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari na wata ganawar sirri da gwamnan babban bankin kasa CBN Godwin Emefiele a villa da ke Abuja. Rahotanni sun nuna cewa, ganawar...
Binciken likitocin kwakwalwa ya gano cewa, halin da yan Najeriya ke ciki na rashin kudi a hannunsu zai iya haifarwa da yawa daga cikinsu cutar damuwa...
Kotun kolin a Nijeriya da ke zamanta a Abuja ta ba da umarnin dakatar da gwamnatin tarayya daga daina amfani da tsoffin takardun kudi da ta...
Ƙungiyar dillalan Man Fetur ta Najeriya IPMAN, ta buƙaci mambobinta da su ci gaba da sayar da man Fetur kamar yadda suka saba. Hakan na...
Kamfanin Mai a Nijeriya zai fara hakar rijiyar mai a Jihar Nassarawa. Shugaban Kamfanin Malam Mele Kyari ne ya bayyana hakan. Anasa ran fara hakar rijiyar...
Tawagar direbobin tirela sun rufe hanyar Kaduna zuwa Kano sakamakon zargin kashe musu dan uwansu da wani jami’in soja ya yi a wajan wani shinge. Sai...