Rundunar Sojin Ruwan kasar nan ta ce, za ta ci gaba da bawa al’ummar jihar Kano guraben aiki a duk lokacin da bukatar hakan ta taso....
Yan bindigar da su kayi garkuwa da daliban makarantar Bethel Baptist dake karamar hukumar Chukun a jihar Kaduna sun sako dalibai 32 daga cikin dalibai 63...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi a Najeriya ta ce ta kama mutane 352 da ake zargi da aika laifuka daban-daban a jihar cikin watanni shidan shekarar...
Nasiru Salisu Zango
Tare da Nasiru Salisu Zango
A cikin shirin zaku ji cewa…