

Rundunar tsaron Civil Defence a jihar Kano ta ce ta shirya tsaf domin tabbatar da tsaro a lokacin bukukuwan Kirsimeti da Sabuwar Shekara a fadin jihar....
Hukumar kula da harkokin sarrafawa da tacewa da sufurin man fetur ta kasa, NMDPRA ta bayyana cewa yawan man fetur da ake samarwa a kullum ya...
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa za ta ci gaba da aiwatar da sabbin dokokin haraji daga ranar 1 ga watan Janairun sabuwar shekara mai kamawa...
Rikici ya barke a zauren majalisar dokokin kasar Turkiyya kan batun kasafin kudin shekarar 2026. Rahotonni sun bayyana cewa, Dambarwar da faru ne tsakanin ‘yan jam’iyya...
An miƙa ɗaliban nan su ɗari da talatin na makarantar st. mary da aka ceto daga hannun masu garkuwa da su zuwa hannun hukumomi a jihar...
Gwamnatin tarayyar Najeriya, ta ce, za ta ɓullo da shirin yin gwajin miyagun ƙwayoyi ga masu neman aikin gwamnati, ta na mai cewa, daga yanzu za...
Sojoji masu mulki a Mali da Burkina Faso da Nijar sun gana a Bamako, babban birnin Mali kan tunkarar taɓarɓarewar tsaron da ke ƙaruwa da kuma...
Rundunar Sojin Najeriya, ta sanar da cewa, dakarunta sun kama wani fitaccen jagoran ’yan bindiga da ake zargin ya daɗe ya na addabar matafiya a kan...
Hukumar kiddiga ta kasa NBS ta ce kasar nan tayi asarar kusan sama da Naira Biliyan 940 na fitar da kayayyaki zuwa Amurka a cikin watanni...
Rundunar Sojin Saman Nijeriya ta ce ta biya diya ga mutanen ƙauyukan Gidan Bisa da Rumtuwa, a Karamar Hukumar Silame ta jihar Sokoto bayan wani harin...