Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal, ya karyata labarin da ake yadawa a kafafan sada zumunta na cewa ya nada fitacciyar jarumar barkwancin nan dake jihar...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cafke wani kankanin yaro mai suna Abdullahi Muhammad dan asalin karamar hukumar Shelang ta jihar Adamawa, wanda ya zo Kano...
Fitaccen jarumi kuma Mawaki Garzali Miko, ya koma garin Azare na jihar Bauchi domin cigaba da gudanar da ayyukansa na fina-finai da waka. Wata majiya mai...
Shugaban sashen horas da dabarun shirya fina-finai, Alhaji Musa Gambo, ya nemi kungiyoyin masu gudanar da sana’ar fim su rinka tura mambobinsu wuararen samun horo domin...
Bisa al’ada ko wane Jarumi ya kan yi wasu ‘yan tafiye-tafiye a wani bangare na gudanar da aikin sabon fim. Yanzu haka dai jarumin masana’antar shirya...