Wani Malamin a sashen nazarin halayyar dan adam da ke Jami’ar Bayero a nan Kano Dr Sani Lawan Manumfashi, ya bayyana cewar yawaitar samun kisan kai...
A ranar ashirin ga watan Janairun shekarar dubu biyu da goma sha biyu ne wasu ‘yan ta’adda suka kai wasu tagwayen hare-haren Boma-Bamai a wasu wurare...
Duba da yanayin sanyi da rashin ruwan sama,rijiyoyi na kafewa da rashin isashshen ruwa a gari,wasu daga cikin masu shuka kayan lambu suna amfani da gurbataccen...
Akasarin mata masu aiki da zarar aka ce karshen mako yazo to babu shakka kowace mace ta shiga wani farin ciki na daban saboda zata kasance...
Malamai da mabiya addinin musulunci a jihohin Arewacin kasar nan sun dauki tsawon lokaci suna fafutukar ganin an kafa shari’ar musulunci a sassa daban-daban na kasar....
Kungiyar masana kimiyyar harhada magunguna ta kasa ta sha alwashin tallafawa gidajen marayu da masu fama da lalurar kwakwalwa da magunguna don inganta lafiyarsu. Sakataren kunggiyar...
A dai kwanakin baya ne fadar shugaban kasa ta maida martanai kan jita-jitar da ake yadawa kan Uwargidan shugaban kasa Aisha Buhari ta yi Yaji, sai...
Yayin da ake gudanar da bikin ranar masu fama da lalurar kwakwalwa, wani binciken likitocin kwakwalwa ya gano cewa, akwai masu dauke da lalurar fiye da...
A shekarar 1914 ne karkashin Jagorancin Gwamna Janar Fredrick Lugard ne aka hade yankunan arewa da kudu, karkashin kasa daya dunkulalliya, wadda aka sanyawa suna Nigeria....