Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya yi martani kan zargin da tsohon Sakataren gwamnatinsa jihar Abdullahi Baffa Bichi, da ya yi na cewar ana...
Majalisar Zartaswa ta Jihar Kano, ta amince da kashe kimanin Naira biliyan 15 da Miliyan 667 da dubu dari 634 da naira 645 da kwabo 10...
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci zaman majalisar zartaswa na farko a sabon gidan gwamnati dake rukunin gidaje na Khalifa Isiyaka Rabi’u da...
Tsohon mashawarcin shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu kan harkokin siyasa, Dakta Hakeem Baban Ahmed, ya bayyana cewa babu wani dan siyasa da zai iya lashe kujerar...
Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya kalubalanci matsayar gwamnonin jam’iyyar PDP wadanda suka nesanta jam’iyyar daga kawancen da Atikun ke yi. A ranar Litinin...
Mutane da dama a Kano sun soma tofa albarkacin bakinsu kan rahoton Freedom Radio game da gabatar da kudurorin yan Majalisar Dokokin jihar a shekarar 2024....
Shugabanci na gari da samar da ci gaban da ya kamata a karamar hukumar Doguwa ya sanya yayan Jam’iyyar APC daga sassanta daban daban ke ficewa...
Shugaban karamar hukunar Doguwa Hon. Abdurrashid Rilwan Doguwa ya ce zai ci gaba da samar da ayyukan more rayuwa ga al’ummar karamar hukumar. Hon. Abdulrashid Rilwan...
Da alama ɓaraka ta kunno a tafiyar NNPP Kwankwasiyya daga yankin Kano ta kudu bayan fitar wasu kalamai na Ɗan Majalisar Tarayya na Rano, Kibiya da...
Magoya bayan jam’iyyar NNPP Kwankwasiyya na ci gaba da martani kan kalaman jagoransu Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso na cewar ayi amfani da kuri’a lokacin zabe don...