Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi wata ganawa ta musamman da sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken. Rahotanni sun ce shugaba Buhari zai gana da mista...
Hukumar rabon arzikin kasa ta ce nan ba da jimawa ba, za ta bibiyi albashin masu rike da mukaman siyasa da kuma jami’an hukumar bangaren shari’a....
Shugaban kwamitin kula da rundunar sojin kasar nan na majalisar dattijai sanata Ali Ndume, ya bukaci gwamatin tarayya da ta bayyana sunayen masu sana’ar canjin kudaden...
Wani rahoto da cibiyar bincike kan harkokin tsaro ta fitar, ya nuna cewa akalla mayakan Boko haram dubu hudu ne suka tsere daga bakin daga. ...
Fadar shugaban kasa ta goyi da bayan ministan sadarwa da bunkasa fasahar tattalin arziki Dr Isa Ali Pantami sakamakon zargin da ake yi masa da furta...
A yau juma’a ake sa ran za ayi jana’izar tsohon shugaban kasar Chadi marigayi Idriss Deby wanda ake zargin ‘yan bindiga sun kashe shi a baya-bayan...
Babban hafsan sojin kasa na kasar nan laftanal janar Ibrahim Attahiru, ya ce, zai yi matukar wuya dakarun kasar nan su samu nasarar kakkabe ‘yan ta’adda...
Shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila, ya ki amincewa da kudirin gaggawa da shugaban marasa rinjaye na majalisar wakilai, Ndudi Elumelu ya gabatar da ke neman ministan...
Jam’iyyar PDP reshen mazabar Hotoro ta kudu ta dakatar da tsohon ministan kasashen wajen kasar nan Ambasada Aminu Wali daga jam’iyyar na tsawon watanni shida. A...
Majalisar dattijai ta shaidawa gwamnonin kasar nan cewa, bai wa bangaren shari’a na jihohi cikakken ‘yancin sarrafa kudaden su lamari ne da ya zama dole da...