Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya ce akwai ‘yan bindiga akalla guda dubu talatin a jihohin arewa maso yamma. A cewar gwamnan na Zamfara akwai kuma...
Fadar shugaban kasa ta ce gwamnatin tarayya ta gano masu daukar nauyin ‘yan ta’addar Boko haram da ‘yan bindiga da ke ta kashe-kashen jama’a, babu gaira...
Wata majiyar tsaro ta shaida wa kamfanin dillancin labarai na AFP cewa an kama wasu sojoji a Jamhuriyar Nijar biyo bayan yunƙurin juyin mulkin da wasu...
Jagoran jam’iyyar APC na kasa, kuma tsohon gwamnan jihar Lagos, Sanata Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta dauki matasan kasar nan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce zai fi kyautatuwa Najeriya ta ci gaba da kasancewa a matsayin dunkulalliya domin hakan ne kawai zai kawo ci gaban...
Jagoran jam’iyyar APC na kasa Sanata Bola Ahmed Tinubu ya ce Kano ce jiha mafi zaman lafiya a Najeriya. Madugun jam’iyyar ta APC ya bayyana hakan...
Hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta ce basukan da ake bin jihohi da gwamnatin tarayya ya zuwa watan Disamba ya kai naira tiriliyan talatin da...
Fadar shugaban kasa ta soki kalaman da tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya yi a baya-bayan nan wanda ya alakanta matsalar da kasar nan...
Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya ce gwamnatin shugaba Buhari tana bukatar taimakon gaggawa. A cikin wata mukala da ya gabatar mai taken: ‘Kasa...
Jagoran jam’iyyar APC na kasa Sanata Bola Ahmed Tinubu, ya ce, duk da cewa kasar nan ta fice daga kangin mashash-sharan tattalin arziki da ta shiga...