Gwamnan jihar Borno farfesa Babagana Umara Zulum ya ce akwai yarjejeniyar fahimta ta cikin gida tsakanin ‘ya’yan jam’iyyar APC da ke bukatar mulki ya koma kudancin...
Fadar shugaban kasa ta ce babu wani mahaluki a kasar nan da ya isa ya durkusar da gwamnatin shugaba Buhari ko da kuwa waye shi. Babban...
Shugaban kasar Amurka Mista Joe Biden ya gargadi kasar Korea ta arewa da ta guji tsokanar kasar sa domin kuwa Amurka a shirye ta ke da...
Kasar Saudi Arebiya ta ce gobara ta tashi a daya daga cikin matatun manta a jiya alhamis bayan wani hari da aka kai wajen. Ma’aikatar makamashin...
Shugaban majalisar dokokin jihar Kano Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari ya ce, batun bincike ko kalaman da gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yi abaya-bayan kan...
Shugaban majalisar dokokin jihar Kano Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari ya ce, halin matsin tattalin arziki da kasar nan dama duniya baki daya suka shiga, ya sanya...
Shugaban majalisar dokokin jihar Kano Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari ya ce ya yi mamaki yadda al’ummar jihar Kano suka mai da martani kan batun ciyo bashin...
Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom ya musanta zargin da ake yi masa na cewa, ya tsara wasan kwaikwayo ne game da batun ikirarin da ya yi...
Gwamnatin tarayya a jiya talata ta fara shirye-shiryen jinginar da wasu manyan titunan tarayya guda goma sha biyu a sassa daban-daban na kasar nan. Ministan ayyuka...
Ɗaya daga cikin dattawan ƙasar nan Alhaji Bashir Usman Tofa ya shawarcii Gwamnati kan ta ɗauki mataki game da kalaman Asari Dokubo na kafa Gwamnatin Biafra....