

Majalisar dokokin jihar Kano, ta kammala tantance mutane biyu da gwamnan Abba Kabir Yusuf, ya aike mata domin naɗa su muƙaman kwamishinoni. Gwamna Abba Kabir...
Gamayyar kungiyoyin Kansilolin jihar Kano na ƙananan hukumomi 44, sun buƙaci mutane da su tabbatar da cewa, sun fito domin yin rijistar katin zaɓe saboda da...
Majalisar Wakilai Najeriya, ta ɗage ranar komawa hutu daga 23 ga Satumba zuwa 7 ga Oktoba, duk da cewar kwamitoci za su ci gaba da gudanar...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, a fadar mulki ta Aso Villa da ke Abuja. Rahotonni sun bayyana...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sauya wa wasu manyan jami’an gwamnatinsa ma’aikatu. Wannan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da mai magana...
Hukumar Karɓar Ƙorafi da yaki da din Hanci da rashawa ta jihar Katsina KTPCACC, ta fara bincike kan zargin karkatar da kuɗaɗe da kayayyakin gwamnati a...
Gwamnan jihar Rivers Siminalayi Fubara ya buƙaci al’ummar jihar da su ba shi haɗin kai wajen ciyar da jihar gaba ba tare da la’akari da bambancin...
Majalisar dokokin jihar Rivers ta buƙaci gwamnan jihar Similanayi Fubara ya aike mata da sunayen mutanen da yake son naɗawa a muƙamn kwamishinoni domin ta amince...
Gwamnan Jihar Sokoto, Dakta Ahmad Aliyu, ya ƙaddamar da sabbin jiragen ruwa na zamani guda ashirin tare da rigunan ruwa guda dubu biyu, domin rage haɗurran...
Jam’iyyar adawa ta, PDP, ta yi zargin cewa Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya wuce iyakokin da kundin tsarin mulki ya ba shi, bayan da ya...