

Dambarwar ta ɓarke bayan wani saƙon murya da ya karaɗe kafafen sada zumunta. A cikin saƙon an jiyo Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na yin kakkausan kalamai...
Jam’iyyar PDP tsagin tsohon Gwamna Kwankwaso ta ce, zaɓen ƙananan hukumomi da aka yi a Kano wasan kwaikwayo ne. Sakataren yaɗa labaran jam’iyyar Bashir Sanata ne...
Yawan ƙuri’un da aka kaɗa a zaɓen ƙananan hukumomin Kano sun haura ƙuri’un da jam’iyyar APC da PDP suka samu a zaɓen gwamna na shekarar 2019....
Hadimin Gwamna Ganduje kuma tsohon Kwamishinan ayyuka na Kano, ya ce, wasu tantirai marasa ilimin addini da boko ne ke juya lamuran gwamnati da siyasar Kano....
Tsohon gwamnan Kano kuma sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau ya yi martani ga tsohon gwamnan Kano Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso da shugaban...
Fitaccen malamin nan Farfesa Umar Labɗo ya soki Gwamnatin Kano kan zaftare albashin ma’aikata da kuɗin ƴan fansho. Ta cikin wani saƙo da ya wallafa a...
Tsohon kwamishinan ayyuka a gwamnatin Kano Engr. Mu’azu Magaji Ɗan Sarauniya ya ce yana fatan rasuwar mahaifin Kwankwaso ta zamo silar samun daidaito tsakaninsa da Ganduje....
Tsohon kwamishinan ayyuka na gwamnatin Kano Injiniya Mu’azu Magaji Ɗan Sarauniya ya soki shugaba jam’iyyar APC na Kano. A wata hira da Freedom Radio Ɗan Sarauniya...
Jam’iyyar PDP ta dakatar da tsohon ɗan takarar gwamnan Kano Ibrahim Al’amin Little na tsawon wata guda. Sakataren yaɗa labaran jam’iyyar PDP na ƙaramar hukumar Nassarawa...
Jam’iyyar PDP mai adawa a Kano ta bai wa mai bai wa gwamnan Kano shawara kan al’amuran addinai Ali Baba A Gama Lafiya Fagge wa’adin awanni...