Sarkin Kano murabus Malam Muhammadu Sanusi na biyu ya bukaci al’ummar kasar nan da su rika zaban shugabanni na gari ba tare da la’akari da jam’iyya...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce ta shirya tsaf domin tunkarar zaben Gwamnan da za’a gudanar ranar sha tara ga watan gobe...
Yusuf Mai Kano Zara Kofar Na’isa daga jam’iyyar PDP a Kano ya yi kakkausar suka kan shirin Gwamnatin jihar Kano na karbo bashi daga kasar China....
Al’ummar unguwar dan Dinshe dake yankin karamar hukumar Dala a Kano sun bayyana rashin jin dadinsu ga gwamna Ganduje bisa yadda aikin titinsu ya tsaya cak...
Kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen yammacin Afurka ta ECOWAS ta dakatar da kasar Mali daga ci gaba da kasancewa mamba a cikin kungiyar. Ecowas ta ce...
Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano Engr. Mu’azu Magaji Dan Sarauniya ya yi gugar zana kan siyasar cikin gida a jam’iyya mai mulki a Kano ta...
Dan takarar gwamnan Kano a jam’iyyar PDP Abba Kabir Yusuf ya bayyana dalilan sa na gurfanar da gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje da wasu ‘yan...
Tsohon shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC. Shugaban kwamitin riko na jam’iyyar APC, kuma gwamnan jihar Yobe Mai Mala...
Eyitayo Jegede mai lambar kwarewa ta SAN ya lashe zaben fidda gwani na takarar gwamna a Jihar Ondo, bayan doke abokan takararsa guda guda bakwai, ciki...
Masani akan al’amuran siyasar nan, Dakta Sa’idu Ahmad Dukawa na jami’ar Bayero dake nan Kano ya ce, babu dadi matuka sauyin shekar da ‘dan takarar gwamnan...