Gwaman jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai, ya ce, akwai wasu jami’ai a fadar gwamnatin tarayya ta Aso Villa da ke birnin tarayya Abuja da sike yi...
Babbar kotun daukaka kara a jihar Kano, ta umarci kwamishinan ‘yan sandan da ya gudabar bincika tare da kama shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano Alhaji...
INEC ta karin wa’adin mako guda Karin wa’adin zai bada dama ga wadanda ba su karbi nasu ba Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC,...
Tsohon hadimi na musamman ga gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje Alhaji Sani Mohammed, wanda akafi sani da Sani Rogo ya bar jam’iyyar APC. Rogo ya...
Shugaban jam’iyyar PDP na Kano Alhaji Shehu Wada Sagagi ya yi watsi da kwamitin yaƙin neman zaɓen jam’iyyar da aka ƙaddamar a Kano. Hakan na cikin...
Gamayyar kungiyoyin kare hakkin al’umma a nan Kano ta ce, ya zuwa yanzu ta kammala shirin yakar duk wani dan siyasa da ke furta kalaman da...
Majalisar dokokin jihar Kano ta ce za ta gudanar da bincike kan hakkokin yan fansho na Kano. A cewar majalisar za ta ɓullo da hanyoyin da...
Haɗakar ƙungiyoyin ƴan Arewa masu amfani da kafafen sada zumunta wajen tallata Ɗan takarar shugaban ƙasa a APC Bola Ahmad Tinubu sun tafi yajin aikin sai...
Dandalin sada zumunta na Facebook ya cika da shaguɓe ga ƴan soshiyal midiyan jam’iyyar APC na ƙasa, bisa zargin rashin basu kyakkyawar kulawa a taron da...
Tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau ya ce, tsawon lokacin da ya ɗauka yana mulki bai taɓa haɗa kai da wani ɗan kwangila don ya kawo...