Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen ƙasa ta ƙasar nan NRC, ta ce ta dakatar da zirga-zirgar jiragen kasa a ƙasar sakamakon matsalar tsaro. Hukumar ta sanar...
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta ayyana ƴan bindiga a matsayin ƴan ta’adda da ke barazana ga zaman lafiyar...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutum biyu da ta ke zargi da yiwa yan bindiga jigilar man fetur. Mai magana da yawun rundunar...
Gwamnatin jihar Kano ta taya al’ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi Muhammad (S.A.W). A wani saƙo da ya aiko wa Freedom Radio, Kwamishinan al’amuran addini na...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Adamawa ta tabbatar da kama mutane hudu da ake zargi da yin garkuwa da wata mata mai suna Hauwa Umaru da jaririyarta....
Rundunar sojin ƙasar nan ta sanar da rasuwar jagoran ƴan ta’addar ISWAP Abu Mus’ab Al-barnawiy. Babban hafsan tsaron ƙasar nan Janar Lucky Irabo ne ya sanar...
Hukamar Hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta ce ta gano ma’aikatanta biyu da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi a nan Kano. Shugaban hukamar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da cewa wasu ƴan bindiga sun kai hari makarantar Saint Albert College Kagoma, dake ƙaramar hukumar Jama’a a ranar...
Babban sufeton ‘yan sandan ƙasar nan Usman Alƙali Baba, ya ce rundunar ba ta da wani shiri na sake dawo da ‘yan sandan yaki da manyan...
Ɗalibar jami’ar Bayero anan Kano da ƴan bindiga suka sace ta shaƙi iskar ƴanci. Ɗalibar mai suna Sakina Bello tana aji na 3 a jami’ar, ta...