Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya aike da wata babbar tawaga wadda ta ƙunshi shugabannin hukumar Leƙen asiri da tsaro ta ƙasa zuwa jihohin Sokoto da Katsina,...
Gwamnatin jihar Katsina ta dawo da layukan sadarwa a ƙananan hukumomin da aka katse a kwanakin baya. Mai bai wa gwamnan jihar shawara ta musamman kan...
Rundunar yan sandan jihar Filato ta tabbatar da kamo ɗaurarru takwas cikin wadanda suka tsere daga gidan gyaran hali na Jos sakamakon harin da ƴan bindiga...
Shalkwatar tsaro ta ƙasa, ta ce cikin makwanni biyu dakarun Operation Haɗin Kai sun samu nasarar hallaka sama da ƴan Boko Haram da kuma ƴan kungiyar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari na jogarantar taron majalisar ƙoli kan sha’anin tsaro a fadar sa da ke birnin tarayya Abuja. Daga cikin wadanda suka halarci taron...
Rundunar sojin ruwan ƙasar nan ta musanta rahoton ɓatan wani jami’inta ma suna Abdulgaffar Abiola. Rundunar ta ce, Abdulgaffar ɗin yana tsare a wajenta inda take...
Rundunar sojin ƙasar nan ta ce dakarun ta sun samu nasarar kashe aƙalla kwamandoji da mambobin ƙungiyar ISWAP 50 a wani farmaki da suka kai a...
Shalkwatar tsaro ta ƙasa ta yi gargaɗi ga yan siyasar ƙasar nan da su guji siyasantar da harkokin tsaro. Gargaɗin na zuwa ne biyo bayan wani...
Gwamnatin tarayya ta ce halin rashin tsaro da kasar nan ke ciki ne ke ƙara ta’azzara farashin kayan masarufi. Ministan tsaron Manjo Bashir Salihi magashi mai...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, har yanzu tana ci gaba da binciken inda aka ɓoye tsohon shugaban hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa ta...