

Shalkwatar rundunar sojin kasar nan ta ce za ta sauya wa wasu daga cikin manyan jami’anta wuraren aiki, a wani bangare na kara inganta ayyukanta da...
Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta haramta wa jami’an KAROTA da ’yan sa-kai na kungiyar Vigilante, shiga wuraren zaɓe a yayin zaɓen cike gurbi da za...
Rundunar Sojin Saman Najeriya ta tabbatar da hallaka ‘yan ta’adda kusan 600 cikin watanni takwas da suka gabata, waɗanda mafi yawansu a Jihar Borno. Hakan na...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cewar babu zirga-zirgar ababen hawa a kananan hukumomin Bagwai da Shanoni da kuma Ghari, tun daga karfe shida...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta gargadi mamallaka baburan Adaidaita sahu kan su guje wa bai wa kananan yara baburan suna hawa kan titunan jihar tare...
Rahotonni daga gwamnatin mulkin soji a kasar Mali sun ce, an kama sojoji kusan talatin bisa zargin su da hannu a shirin kifar da gwamnatin kasar....
Dakarun sojin Najeriya, sun kashe babban kwamandan ‘yan ta’adda Amirul Fiya, wanda aka fi sani da Abu Nazir, tare da wasu yan ta’adda a ƙaramar hukumar...
Wasu daga cikin shugabannin kungiyar Direbobin motocin Bus, sun koka kan yadda suka ce jami’an hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA na...
Kungiyar Inuwar Kofar Mata da ke jihar Kano, ta ce, za ta yi duk mai yiwuwa wajen ganin an kawo karshen fadan Daba, da ake samu...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ƙaddamar da kwamitoci biyu domin dakile ambaliya da kuma kai agajin gaggawa a daminar bana, a wani bangare na shirin gaggawa da...