Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin janye takunkumin da aka sanya wa kamfanin Twitter a kasar nan tun a watan Yunin da ya gabata....
Babban jojin jihar Kano, Justice Nura Sagir Umar, ya ce za’a dawo daga hutun da manyan kotunan jihar Kano keyi a ranar Litinin mai zuwa 4...
Shalkwatar tsaro ta ƙasa ta ce sama da ƴan bindiga 394 da ƴan ƙungiyar boko haram 85 ne sojoji suka kashe a wasu manyan ayyuka da...
Majalisar wakilai ta buƙaci shugaban ƙasa Muhammdu Bahari ya ayyana ƴan bindigar da suka addabi ƙasar nan da ma waɗanda suke ɗaukar nauyin su a matsayin...
Hukumar kula da harkokin sadarwa ta ƙasa NCC ta ce daga Juma’a 1 ga watan Oktobar 2021 dokar hana lasisin tuƙi ga waɗanda ba su da...
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya ƙalubalanci shirin sake ɗaukar jami’an tsaro a ƙasar nan. Zulum ya bayyana hakan lokacin da yake jawabi a wajen...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta kasa NHRC ta buƙaci gwamnatin tarayya da ta ɗauki matakan kare dalibai daga barazanar tsaro. Shugaban ƙungiyar Tony Ojukwu ne...
Majalisar dattijan ƙasar nan ta buƙaci shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ayyana ƴan bindiga a ƙasar nan a matsayin ƴan ta’adda. Kazalika majalisar ta buƙaci shugaba...
Sufeton ƴan sandan ƙasar nan Usman Alkali Baba ya ce nan ba da jimawa ba za a dauki ƙarin kuratan ƴan sanda dubu ashirin a faɗin...
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta tabbatar da kama wasu masu garkuwa da mutane su biyu da kuma masu kai musu rahoton sirri. Kakakin rundunar SP...