

Lauyan nan mai zaman kansa a Najeriya Barista Audu Bulama Bukarti ya bayyana cewa, lokaci ya yi da ya kamata dukkan hafsoshin tsaron Najeriya su tafi...
Gwamnatin Najeriya ta tura babban ministan tsaron ƙasar, Muhammad Badaru Abubakar, zuwa jihar Neja inda aka sace ɗalibai ‘fiye da 200’. Ƙaramin ministan tsaron ƙasar, Muhammed...
Tsohon ɗan takarar shugabancin kasar nan Atiku Abubakar ya ce har yanzu lokaci bai ƙure ba na ayyana dokar ta ɓaci kan matsalolin tsaro da suka...
Gwamnatin tarayya ta sanar da umarnin rufe makarantunta na sakandare na makarantun hadaka da ake kira da Unity Colleges. A wata sanarwa da ma’aikatar ilimi...
Ƙungiyar kare haƙƙin bil adama ta Human Rights Watch ta bayyana matakin Isra’ila na tilastawa Falasɗinawa ficewa daga sansanonin ƴan gudun hijira uku da ke gaɓar...
Ministar harkokin Mata Imaan Sulaiman Ibrahim, ta nemi a gaggauta sakin dalibai mata 25 na jihar Kebbi da aka sace, ta na mai bayyana lamarin a...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ɗage tafiyar da ya shirya yi a yau zuwa Afirka ta kudu da kuma Angola, a yayin da ya ke...
Rundunar ’yan sandan jihar Kwara ta tabbatar da kashe ’yan bindiga mutum biyu a harin da suka kai garin Eruku da ke ƙaramar hukumar Ekiti a...
Majalisar Dattawa a Najeriya ta roki shugaba kasar Bola Ahmad Tinubu da ya amince a dauki sabbin sojoji dubu dari domin yakar ta’addanci, ‘yan bindiga da...
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya tura mataimakinsa Kashim Shettima zuwa Jihar Kebbi domin jajanta wa gwamnatin jihar da iyayen daliban Makarantar sakandiren Maga da aka...