

Babbar Jam’iyyar adawa ta PDP ta yi Allah wadai da harin da aka kai wa makarantar Sakandaren yan mata ta gwamnati da ke Maga, a ƙaramar...
Yan bindiga sun kai hari a makarantar sakandaren ‘yan mata ta gwamnati GGCSS, Maga, a yankin Danko Wasagu na Jihar Kebbi, inda suka kashe mataimakin shugaban...
Jami’ai a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun ce aƙalla masu hakar ma’adinai 32 ne suka mutu bayan da wata gada ta ruguje a wata mahaƙar ma’adinan cobalt...
Mutane shida sun mutu yayin da wasu 22 suka samu raunika sakamakon hargitsin da aka samu a wajen ɗaukar aikin soji a Ghana. Rundunar sojin kasar...
Tsohon Babban Hafsan Sojin Najeriya, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai mai ritaya, ya bayyana cewa wajibi ne Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya nemi afuwa...
Ana zargin ɗaya daga cikin direbobin gidan gwamnatin Kano, da satar wata mota kirra Toyota Hilux da ake amfani da ita a ayarin mataimakin gwamnan jihar...
Aƙalla mutane biyu ne suka mutu bayan wata zanga-zanga da matasa suka gudanar a ƙauyukan Danjanku, Dantashi da Dayi na ƙaramar hukumar Malumfashi, Jihar Katsina. Zanga-zangar...
Gwamnatin tarayya ta bakin ministan yaɗa labarai da wayar da kan jama’a Modammed Idris, ta ce, ta duƙufa wajen magance matsalolin tsaron da ƙasar ke fuskanta,...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta samu nasarar cafke wasu da ake zargi da satar mota da kuma babur a karamar hukumar Dutse. Mai magana da...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu, ya gana da Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, a Fadar Shugaban Ƙasar da ke babban bornin tarayya Abuja. Ganawar na zuwa...