Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Gyaran ciyawar filin wasa: Bamu yadda a kashe miliyan 81 ba – Minista

Published

on

Ministan matasa da wasanni Sunday Dare, ya ce, ma’aikatar wasanni taki amincewa da kudirin kashe sama da naira miliyan 81 wajen daidaita tsawon ciyawa a filin wasa na Moshood Abiola dake a birnin tarayya Abuja.

Dare ya bayyana hakan ne a shafinsa na tweeter, inda ya ce ma’aikatar tayi watsi da wannan kudirin.

Ya kuma ce, babu shakka ‘yan Najeriya zasu koka matukar aka gaya musu cewa an lalata naira miliyan 81 kan daidaita tsawon ciyawa a filin wasa.

Ministan ya ce “An kawo wa ma’aikatar kudirin amma bata amince ba saboda bai kamata a kashe kimanin wadannan kudin ba, zaifi dacewa a zuba hannun jari dasu.”

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!