Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Corona ta hallaka sama da mutane 50 a Najeriya

Published

on

Alkaluman baya-bayannan da cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta fitar ya nuna cewa akalla mutane 51 ne suka rasa ransu sanadiyyar cutar.

A alkaluman da NCDC ta fitar ranar Laraba ya ce an samu karin mutane 196 da suka kamu da cutar a kwana daya, wanda ya kai adadin wadanda suka kamu a kasar zuwa 1728.

Mutane 307 daga ciki sun warke sarai.

Karin labarai:

Adadin masu dauke da Corona ya kai 1728 a Najeriya

Covid19: Badaru ya bada umarnin rufe karin kananan hukumomi hudu

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!