Connect with us

Coronavirus

Coronavirus ta bulla a jihar Yobe

Published

on

Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta tabbatar da cewa an samu bullar cutar Covid-19 a jihar Yobe.

Cikin alkaluman da NCDC ta wallafa a shafinta na Twitter a daren Larabar nan ta ce an samu mutum guda daya dake dauke da cutar Covid-19 a jihar ta Yobe.

Tun a baya gwamnatin jihar Yobe ta dauke matakai da dama domin dakile cutar Covid-19 a jihar cikin matakan kuwa harda killace yan kasuwar jihar da suka zo Kano cin kasuwa a makon da ya gabata.

Karin labarai:

Coronavirus ta bulla a Sokoto

Da dumi-dumi: An sami bullar cutar COVID-19 a Katsina

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!