Connect with us

Labarai

Ban mutu ba ina nan a raye – Ghali Na’abba

Published

on

Tsohon shugaban majalisar tarayya ta kasa Alhaji Ghali Umar Na’abba ya karyata labarin rasuwarsa da ake ta yadawa a kafafan sada zumunta.

A ranar Laraba ne dai aka rika yada wasu rahotonni dake cewa Ghali Na’abba ya rasu.

Sai dai acikin wani sako da Ghali Umar Na’abba ya wallafa a shafinsa na Facebook ya tabbatarwa da duniya cewa yana nan a raye sabanin labaran da ake yadawa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!