Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Da dumi-dumi: An sami bullar cutar COVID-19 a Katsina

Published

on

Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana cewa an sami bullar cutar Corona Virus a jihar.

Babban sakatare a hukumar lafiya ta jihar Katsina Dr, Kabiru Mustapha ya bayyana hakan ga manema labarai cewa ana zargin Wani malami a jami’ar Dutsinma ta jihar ta Katsina ke dauke cutar t Coronavirus kuma tuni aka yi masa dukkannin gwaje-gwaje ana jiran sakamakon ya fito.

Ana zargin Dalibin na dauke da cutar bayan ya shigo kasar nan dauke da ita.

Covid-19: Yadda masu zuba jari suka yi asarar biliyoyin kudi a Najeriya

Kano: Babu rahoton bullar cutar COVID-19 -Dr, Aminu Tsanyawa

Covid-19: Masana a Kano sun yi tsokaci kan Coronavirus

Malamin wanda dan  karamar hukumar Dutsenma ne kuma tuni aka killace duk wanda suka yi mu’amala shi.

Kawo yanzu adadin  mutanen dake da ake zargin suna dauke da cutar sun kai 8 a kasar nan.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!