Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Covid-19: Ku kalli yadda kasuwar tsaye ke ci yau Kaduna

Published

on

A irin wannan ranaku da ake sararawa daga dokar kulle da zaman gida da gwamnatin jihar Kaduna ta sanya, domin dakile yaduwar cutar Coronavirus, ‘yan kasuwa a jihar Kaduna sun fita hada-hadar su kamar yadda suka saba.

Wakilinmu a Kaduna Muhammad Muhammad ya ziyarci wasu kasuwannin wucin gadi na filayen ball a makarantun firamare a Unguwar Sunusi, makarantun Saint Augustine da Chawai da kuma LEA Sunusi I.

Filayen makarantun sunyi cikar kwari, a gefe guda kuma babu batun bada tazara tsakanin juna, sannan wasu da dama basu sanya takunkumin fuska ba lamarin da ya sanya sukan su jami’an lafiya da jami’an tsaro ba za su iya daukar mataki ba.

Ku kalli wasu hotunan yadda kasuwannin ke gudana a hotunan dake kasa:

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!