Connect with us

Labarai

Covid-19: Za’a rufe kotunan kasar nan daga gobe Talata

Published

on

Babban jojin Najeriya justice tanko Muhammad ya bada umarnin rufe dukkan kotunan kasar nan daga gobe Talata awani mataki na ya ki da cutar Corona da kasar nan ke yi.

Rahotanni sun bayyana cewa a yammacin yau ne Justice Tanko Muhammad ya bada sanarwar rufe kotunan.

A yau ne dai aka samu mutum na farko a kasar nan da ya rasa ransa sanadiyyar cutar ta Corona, inda sama da mutane Talatin ke dauke da cutar a fadin kasar nan.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!