Connect with us

Labarai

Da ɗumi ɗumi: DSS ta saki Salihu Tanko Yakasai

Published

on

Rahotonni daga birnin tarayya Abuja na cewa hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta saki Salihu Tanko Yakasai.

Wata majiya daga ƴan uwan Salihun ne suka shaida wa Freedom Radio hakan.

Ƙarin bayani zai zo nan gaba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!