Connect with us

Labarai

Da ɗumi-ɗumi: Gwamnatin Kano ta hana yin Ƙauyawa Day

Published

on

Gwamnatin jihar Kano, ta sanar da hana gudanar da bikin Ƙauyawa wanda ake kira da Ƙauyawa Day wanda ake yi yayin bikin aure.

Shugaban hukumar tace finafinai da ɗab’i ta Kano Abba El-Mutsapha, ne ya bayar da wannan sanarwa a yau Asabar.

Haka kuma ya ƙara da cewa, hukumar za ta yi aiki da hukumomin Hisbah da ƴan sanda domin tabbatar da bin dokar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!