Connect with us

Labarai

Da ɗumi-ɗumi: Majalisar dokokin Kano za ta yi wa dokar masarautu gyara

Published

on

Majalisar dokokin Kano ta Amince da kirawo dokar masarautun Kano domin yi musu gyara.

Majalisar ta amince da hakan ne sakamakon ƙudurin gaggawa da shugaban masu rinjaye na zauren Alhaji Lawan Hussaini Chediyar ƴan Gurasa ya gabatar yayin zaman majalisar na yau Talata.

Bayan gabatar da wannan buƙata ne kuma ƙudurin ya samu goyon bayan wakilin ƙaramar hukumar Dawakin Kudu Shu’aibu Rabi’u.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!