Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Dan wasan Najeriya Chidozie Awaziem ya koma buga wasa a kasar Turkiya

Published

on

Dan wasan bayan Najeriya  Chidozie Awaziem, ya koma kungiyar Aytemiz Alanyaspor da ke buga gasar Super Lig ta kasar Turkiya.

Awaziem ya koma kungiyar ne a matsayin aro daga Boavista ta kasar Portugal a makon da muke ciki.

Shugaban kungiyar   Hasan Çavuşoğlu ya nuna farin cikinsa da sauyin shekar dan wasa Awaziem

Dan wasan dai na guda daga cikin ‘yan wasan da suka fafatawa Najeriya a wasannin share fagen shiga gasar cin kofin Duniya da za’a gudanar a kasar Qatar a shekarar 2022, a wasan da Najeriya ta doke kasar Cape Varde da ci 2-1 da kuma na Liberia da itama ta doketa da ci 2-1.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!