Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

NRC- A kula da yan damfara yayin siyan tikitin Jirgi

Published

on

 

Hukumar kula da zirga-zigar jiragen kasa ta kasa tace fasinjojin dake hawa jirgin kasa daga Lagos zuwa Ibadan su kula da yan damafara yayin siyan Tikitin jirgin.

 

Cikin wata sanarwa da Shugaban hukumar Fidet Okhiria ya fitar yace, yan damfarar sun fito da wasu dabaru da suke aikewa mutane tallan tikitin,inda ya bukaci fasinjojin da su yi kaffa-kaffa.

 

Okhiria,yace hukumar na cigaba da kokari wajen fito da amintattun shafuka na sai da tikitin a kafar Internet.

 

 

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!