Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

El Clasico: Real Madrid ta doke Barcelona har gida

Published

on

Kungiyar kwallon kafa taB arcelona ta yi rashin nasara a hannun Real Madrid har gida da ci 2 da 1.

Wasan dai ya gudana yau Lahadi 24 ga watan Oktobar 2021 a filin wasa na Camp Nou mallakin kungiyar Barcelona.

Tin da fari dan wasan David Alaba ne ya zura kwallon farko a mintuna na 31 da fara wasan.

Sai dai dab da za’a tashi daga wasan dan wasan Lucas Vazquez ya zura kwallo ta biyu a mintuna na 90.

Yayin da a mintuna na 93 dan wasa Sergio Aguero ya warware kwallo 1.

Kawo yanzu Real Madrid na mataki na farko da maki 20 a wasanni 9 da ta buga.

In da ita kuma Barcelona na mataki na 8 da maki 15 a wasanni 9 da itama ta fafata a kakar wasannin shekarar 2021 / 2022.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!