Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

FIFA: Super Eagles ta sauka zuwa mataki na 36

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles ta sauka da mataki guda zuwa mataki na 36 a duniya a jadawalin watan Janairu da FIFA ta fitar.

A dai cikin jadawalin da FIFA ta fitar a yau Alhamis, Super Eagles ta samu damar ci gaba da rike makin da take dashi na 1474 a watan Disamba na shekarar 2020.

Har yanzu dai Najeriya tana a mataki na 5 a Afirka da take bin bayan Senegal da Tunisia da Algeria da kuma Morocco.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!