Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Fitaccen makarancin Al-Qur’ani a duniya, Sheikh Muhammad Ali Assabuni, ya rasu

Published

on

Fitaccen makarancin Alqur’ani a duniya Sheikh Muhammadu Aliyu Assabuni ya rasu yana da shekaru casa’in da daya (91).

Sheikh Sabuni ya rasu ne a yau juma’a, a birnin Santambul da ke kasar Turkiya.

Rahotanni sun ce Sheikh Muhammadu Aliyu Assabuni ya shahara wajen karatun Qur’ani a duniya, inda ake amfani da tsarin karatunsa wajen fitar da hukunce-hukuncen Qur’ani.

Shaykh Muhammad ‘Alī al-Sābūnī was born in the city of Aleppo in Syria in 1930.

An kuma haife shi ne a birnin Aleppo da ke kasar Syria a 1930.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!