Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

France Ligue 1: Nantes ta kori mai horas wa Gourcuff

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Nantes dake kasar Faransa ta kori mai horas da ‘yan wasanta Christian Gourcuff bisa rashin nasara da kungiyar ke samu a gasar Ligue 1.

A dai karshen makon da ya gabata ne, kungiyar tasha kashi a hannun Strasbourg da ci 4 da nema.

Nantes tana a mataki na 14 da maki 13 a bisa tebirin gasar, yayin da ake daf da fitar da kungiyar daga gasar ta Ligue 1.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!