Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

FRSC ta fito da sabbin dabarun dakile afkuwar hadura a Nijeriya

Published

on

Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta ƙasa tace ta samar da sabbin dabaru da zasu taimaka wajen ci gaba da dakile yawaitar samun hadura a kasar nan.

Shugaban Hukumar Dauda Ali Biu, shi ne ya bayyana hakan yayin kaddamar da sabbin motoci da gwamnatin tarayya ta samar wa Hukumar.

Jaridar Solarcebase ta ruwaito cewa Hukumar ta samar da wadannan fasahohi ne domin kare yawaitar afkuwar hadura a fadin kasar nan.

Rahoto: Yusuf Sulaiman Ahmad

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!