Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Hajjin bana: Yan Nijeriya 6 sun rasu a kasa mai tsarki

Published

on

Hukumar kula da aikin Hajji ta Nijeriya NAHCON ta tabbatar da mutuwar maniyyatan kasar mutane 6 suka je aikin Hajjin bana.

Shugaban tawagar likitocin hukumar ta NAHCON Alhaji Usman Galadima, ne ya sanar da hakan a daren Lahadin nan.

Ya ce, biyu daga cikin wadanda suka rasu sun fito daga jihar Osun, sai mutane daya-daya da suka rasu yan asalin jihohin Filato da Kaduna, sai dai kuma ba a bayyana jihohin sauran mutane biyun suka fito ba.

Haka kuma jami’in ya kuma ce, daya daga cikin maniyyatan ya rasu ne sakamakon bugun zuciya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!